Skip to content
Hisnul muslim (Garkuwar Musulmi) daga zikirorin Alƙur’ani da Sunnah

Hisnul muslim (Garkuwar Musulmi) daga zikirorin Alƙur’ani da Sunnah

Littafin yana tattaro zikirai daga Alƙur'ani da kuma Sunnah domin sauƙaƙa maimaita karanta su a lokuta da yanayi daban-daban, kuma yana ƙunsar addu'o'i na farkawa daga bacci, da alwala, da sallah, da tafiya, da sauransu, wanda hakan zai taimaki musulmi wajen yi wa kansa garkuwa domin ya kasance a cikin kiyayewar Allah da kuma kulawarSa.

0%
Font size