Skip to content
ABINDA BA ZAI YI WU MUSULMI YA JAHILCE SHI BA.

ABINDA BA ZAI YI WU MUSULMI YA JAHILCE SHI BA.

Littafin (Abinda ba zai yi wu Musulmi ya jahilce shi ba) littafi ne mai girma, an zana haruffansa da tawadar ilimi da bayani, ya kunshi abinda bai kamata musulmi ya jahilce shi ba, na daga asalan aƙidah, da shari'o'in musulunci, da kyawawan ladubba, a cikin salo mai kyau, idanuwa suna haskakuwa da shi, kuma zuciya tana natsuwa da shi, yana tace fahimta da daidaita ayyuka. Haƙiƙa ya zamo mabuɗin tsira, kuma jagora ga mai shiga hanyoyin biyayya da sani.

Harshe: lang_ha
Shiryawa: Kwamitin ilimi a jagorancin harkokin addini a Masallacin Harami da Masallacin Annabi.
Siga: 3.1

These files are generated automatically from the book's text; their layout may differ from the printed edition.

0%
Font size