Ya Allah ni ina neman tsarinka daga azabar kabari, da azabar wuta, da fitinar rayuwa da mutuwa, da fitinar Mai yawan yawo makaryaci (Jujal)
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce:
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana yin addu'a yana cewa: "Ya Allah ni ina neman tsarinka daga azabar kabari, da azabar wuta, da fitinar rayuwa da mutuwa, da fitinar Mai yawan yawo makaryaci (Jujal)". A cikin wani lafazin na Muslim: "Idan dayanku ya gama tahiyar karshe, to ya nemi tsarin Allah daga abubuwa hudu: Daga azabar kabari, da fitinar rayuwa da mutuwa, da sharrin Mai yawan yawo makaryaci (Jujal).
كَانَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ يَدْعُو وَيَقُولُ: «اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ القَبْرِ، وَمِنْ عَذَابِ النَّارِ، وَمِنْ فِتْنَةِ المَحْيَا وَالمَمَاتِ، وَمِنْ فِتْنَةِ المَسِيحِ الدَّجَّالِ». وفِي لَفْظٍ لِمُسْلِمٍ: «إِذَا فَرَغَ أَحَدُكُمْ مِنَ التَّشَهُّدِ الْآخِرِ، فَلْيَتَعَوَّذْ بِاللهِ مِنْ أَرْبَعٍ: مِنْ عَذَابِ جَهَنَّمَ، وَمِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ، وَمِنْ فِتْنَةِ الْمَحْيَا وَالْمَمَاتِ، وَمِنْ شَرِّ الْمَسِيحِ الدَّجَّالِ».
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana neman tsarin Allah daga abubuwa hudu bayan tahiyar karshe kuma kafin sallama a sallah, ya kuma umarcemu mu nemi tsarin Allah daga garesu, Na farko: Daga azabar kabari. Na biyu: Daga azabar wuta hakan a ranar Alkiyama . Na uku: Daga fitinar rayuwa na sha'awowin duniya haramtattu da kuma shubuhohi masu batarwa, da kuma fitinar mutuwa, wato lokacin fitar rai, na karkacewa daga musulunci ko sunna, ko fitinar kabari kamar tambayar Mala'iku biyu. Na hudu: Fitinar mai yawan yawo makaryaci (Dajjal) wanda zai fito a karshen zamani, Allah zai jarrabi bayinSa da shi, ya kebance shi da ambato dan girman fitinarsa da batarwarsa.
...:
Wanan neman tsarin yana daga muhimman addu'o'i kuma gamammu, dan abinda suka kunsa na neman tsari daga sharrukan duniya da lahira.
Tabbatar da azabar kabari kuma cewa ita gaskiya ce.
Hadarin fitintinu da muhimmancin neman taimakon Allah da addu'a dan tsira daga garesu.
Tabbatar da fitowar Dujal da girman fitinarsa.
An so yin wannan addu'ar bayan tahiyar karshe.
An so yin addu'a bayan aiki na gari.
Sahih Al-Bukhari (2/ 99) (1377).
Sahih Muslim (1/ 412) (588).
Kari (6)
الإلمام بشرح عمدة الأحكام.
لإسماعيل الأنصاري (1/ 172).
تيسير العلام شرح عمدة الأحكام.
للبسام (ص212).
خلاصة الكلام شرح عمدة الأحكام.
لفيصل آل مبارك (ص96).
An ambata a cikin littattafai
15 Littattafai- TAKAITACCEN BAYANI GAME DA MUSULUNCI KAMAR YADDA YA ZO A CIKIN AL-KR'ANI DA SUNNAR MANZON ALLAH"Ya Allah ina neman tsarinKa daga tsoro|.
- Hisnul muslim (Garkuwar Musulmi) daga zikirorin Alƙur’ani da Sunnahحصن المسلم«Ya Allah ni ina neman tsarinKa daga azabar ƙabari, da kuma azabar Jahannama, daga fitinar rayuwa da ta mutuwa, daga kuma sharrin fitinar Masihul Dajjal»[79].
- Hisnul muslim (Garkuwar Musulmi) daga zikirorin Alƙur’ani da Sunnahحصن المسلمAllahumma inni a'uzu bika min azabil ƙabri, wa min azabi Jahannama, wa min fitnatil mahya wal mamati, wa min sharri fitnatil masihid Dajjal.
- YADDA SALLAR ANNABI - TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA AGARE SHI - TAKEكَيفِيَّةُ صَلَاةِ النَّبِيِّ ﷺ (Ya Allah ina neman tsarinKa daga azabar Jahannama da azabar ƙabari da fitinar rayuwa da ta mutuwa da fitinar Masihul Dajjal (Jujal)([15])
Kari (11)
- الحقيقة المُبْهِرَة في العلاقة بين الإسلام والإنسان(اللهم إني أعوذ بك من جار السوء ..)[55].
- الخطب المنبريةموسوعة الخطب المنبرية (القسم الثالث)«إِذَا تَشَهَّدَ أَحَدُكُمْ فَلْيَسْتَعِذْ بِاللهِ مِنْ أَرْبَعٍ، يَقُولُ: اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ جَهَنَّمَ، وَمِنْ عَذَابِ القَبْرِ، وَمِنْ فِتْنَةِ الْمَحْيَا وَالْمَمَاتِ، وَمِنْ شَرِّ فِتْنَةِ المَسِيحِ الدَّجَّالِ»
- تطبيق القرآن والأذكارأذكار الصلاة((اللَّهُــمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ، وَمِنْ عَذَابِ جَهَنَّمَ، وَمِنْ فِتْنَةِ الْمَحْيَا وَالْمَمَاتِ، وَمِنْ شَرِّ فِتْنَةِ الْمَسِيحِ الدَّجَّالِ))[79].
- رسالة في الأذكار1«إِذَا فَرَغَ أَحَدُكُمْ مِنَ التَّشَهُّدِ الْآخِرِ فَلْيَتَعَوَّذْ بِاللهِ مِنْ أَرْبَعٍ: مِنْ عَذَابِ جَهَنَّمَ، وَمِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ، وَمِنْ فِتْنَةِ المَحْيَا وَالمَمَاتِ، وَمِنْ شَرِّ المَسِيحِ الدَّجَّالِ».
- رسالة موجزة عن الإسلام كما جاء في القرآن الكريم والسنة النبوية (مشتملة على الأدلة)رِسَالَةٌُ مُوجَزَةٌُ عَنِ الْإِسْلَامِ كَمَا جَاءَ فِي الْقُرْآنِ الْكَرِيمِ وَالسَّنَةِ النَّبَوِيَّة-مشتملة على الأدلة -للحرمين-«اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الجُبْنِ» [52].
- رياض الصالحينرياض الصالحين مع فوائد وهدايات - 7«إذَا تشَهَّدَ أحَدُكُم فَلْيَسْتَعذْ بالله من أرْبعٍ، يقولُ: اللهم إنِّي أعُوذُ بك مِن عذابِ جَهَنَّمَ، ومِن عذابِ القَبرِ، ومِن فتنةِ المَحْيَا والمَمَاتِ، ومِن شرِّ فتنةِ المسيحِ الدَّجَّالِ».
- صلاتنا الخاشعة"اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ جَهَنَّمَ، وَمِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ، وَمِنْ فِتْنَةِ الْمَحْيَا وَالْمَمَاتِ، وَمِنْ شَرِّ فِتْنَةِ الْمَسِيحِ الدَّجَّالِ"([34]).
- ما لا يسع أطفال المسلمين جهله«اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الجُبْنِ...»[205].
- ما لا يسع المسلم جهله«اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ جَهَنَّمَ، وَمِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ، وَمِنْ فِتْنَةِ الْمَحْيَا وَالْمَمَاتِ، وَمِنْ فِتْنَةِ الْمَسِيحِ الدَّجَّالِ»[30].
- مجموعة زاد التربية الإسلامية (2)1«إِذَا فَرَغَ أَحَدُكُمْ مِنْ التَّشَهُّدِ الْآخِرِ فَلْيَتَعَوَّذْ بِاﷲ مِنْ أَرْبَعٍ: مِنْ عَذَابِ جَهَنَّمَ، وَمِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ، وَمِنْ فِتْنَةِ الْمَحْيَا وَالْمَمَاتِ، وَمِنْ شَرِّ الْمَسِيحِ الدَّجَّالِ».
- مشروع المنهج التعليميمادة الفقه مستوى 1«اللهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ جَهَنَّمَ، وَمِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ، وَمِنْ فِتْنَةِ الْمَحْيَا وَالْمَمَاتِ، وَمِنْ شَرِّ فِتْنَةِ الْمَسِيحِ الدَّجَّالِ»