In ce: Tsarki ya tabbata ga Allah, Godiya ta tabbata ga Allah, Babu abin bautawa da cancanta sai Allah, Allah ne mafi girma. Fadin haka ya fi min duk abin da rana ta fito a kansa
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce:
In ce: Tsarki ya tabbata ga Allah, Godiya ta tabbata ga Allah, Babu abin bautawa da cancanta sai Allah, Allah ne mafi girma. Fadin haka ya fi min duk abin da rana ta fito a kansa.
«لَأَنْ أَقُولَ: سُبْحَانَ اللهِ، وَالْحَمْدُ لِلهِ، وَلَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ، وَاللهُ أَكْبَرُ، أَحَبُّ إِلَيَّ مِمَّا طَلَعَتْ عَلَيْهِ الشَّمْسُ».
Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana ba da labari cewa anbaton Allah (Zikiri) da waɗannan kalmomi masu girma, shi ya fi duniya da abin da yake cikinta, su ne: "Tsarki ya tabbata ga Allah": Tsarke Allah ne daga dukkan tawaya. "Godiya ta tabbata ga Allah": Yabon Allah ne da siffofinSa na Kamala tare da sonSa da kuma girmamaShi. "Babu abin bautawa sai Allah": Wato babu abin bauta da gaskiya sai Allah. Allah ne mafi girma; Mafi girma da ɗaukaka a kan komai.
...:
Kwaɗaitarwa a kan anbaton Allah. Kuma Shi ne mafi soyuwa sama da duk wani abu da rana ta fito a kansa.
Zaburarwa a kan yawaita anbaton Allah, saboda ladan da yake da shi da kuma falala.
Jin daɗin duniya kaɗan ne, kuma sha’awar da ke cikinta mai gushewa ce
Sahih Muslim (4/ 2072) (2695).
Kari (8)
بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين.
لسليم الهلالي (2/ 496).
شرح رياض الصالحين.
لابن عثيمين (5/ 485).
نزهة المتقين شرح رياض الصالحين.
لمصطفى الخِن وغيره (2/ 970).
تطريز رياض الصالحين.
لفيصل آل المبارك (ص772).
An ambata a cikin littattafai
5 Littattafai- ABIN ZABOWA DAGA ABIN KASUWANCI MAI RIBA A CIKIN LADAN AIKI NA GARIالمنتقى من المتجر الرابح في ثواب العمل الصالح"Da ince: (Tsarki ya tabbata ga Allah, kuma godiya ta tabbata ga Allah, kuma babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Allah ne mafi girma) Shi ne mafi soyuwa gareni daga abin da rana ta fito a kansa".
- Hisnul muslim (Garkuwar Musulmi) daga zikirorin Alƙur’ani da Sunnahحصن المسلمYa fi soyuwa gareni daga abin da rana ta fito a kansa»[303].
Kari (3)
- الذكر والدعاء والعلاج بالرقي من الكتاب والسنة"لأن أقول سبحان الله، والحمد لله، ولا إله إلا الله، والله أكبر أحب إلي مما طلعت عليه الشمس ."
- رسالة في الأذكار1«لَأَنْ أَقُولَ: سُبْحَانَ اللهِ، وَالحَمْدُ لِلهِ، وَلَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ، وَاللهُ أَكْبَرُ؛ أَحَبُّ إِلَيَّ مِمَّا طَلَعَتْ عَلَيْهِ الشَّمْسُ».
- رياض الصالحينرياض الصالحين مع فوائد وهدايات - 7«لأن أقولَ: سُبْحَانَ اللهِ، والحمدُ للهِ، ولا إلهَ إلَّا اللهُ، واللهُ أكبرُ، أحبُّ إليَّ مما طلَعَتْ عليه الشَّمسُ».