الشهادتين
Idan kana son shiga Musulunci, to ya wajaba a kanka ka faɗi Kalmar Shahadar nan mai zuwa da sautin da za’a ji, ka fahimci ma'anarta kuma ka yi imani da ita: Ina shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah (Wannan kalmar tana nufin cewa babu wani ɗaya da ya cancanci bauta sai Allah), kuma ina shaida cewa (Annabi) Muhammad Manzon Allah ne, kuma cewa (Annabi) Isa ɗan Maryam shi bawan Allah ne kuma ManzonSa ne.

Ina shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma ina shaida cewa (Annabi) Muhammad Manzon Allah ne.