Cewa wani mutum ya tambayi Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi: Wanne aiki ne ya fi a Musulunci? ya ce: "Ka ciyar da abin ci, ka yi sallama ga wanda ka sani da wanda baka sani ba
Daga Abdullahi Dan Amr - Allah Ya yarda da su -:
Cewa wani mutum ya tambayi Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi: Wanne aiki ne ya fi a Musulunci? ya ce: "Ka ciyar da abin ci, ka yi sallama ga wanda ka sani da wanda baka sani ba".
أَنَّ رَجُلًا سَأَلَ النَّبِيَّ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ: أَيُّ الإِسْلاَمِ خَيْرٌ؟ قَالَ: «تُطْعِمُ الطَّعَامَ، وَتَقْرَأُ السَّلاَمَ عَلَى مَنْ عَرَفْتَ وَمَنْ لَمْ تَعْرِفْ».
An tambayi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: Wadanne dabi'u ne na Musulunci suka fi? sai ya ambaci dabi'u biyu: Na farko: Yawaita ciyar da abin ci ga talakawa, sadaka da kyauta da saukar bako da walima za su shiga ciki, falalar ciyarwa tana karfafa alokutan yunwa da tsadar farashi. na biyu: Yin sallama ga kowanne musulmi, ka san shi ko ba ka san shi ba.
...:
Kwadayin sahabbai akan sanin dabi'un da zasu anfanar a duniya da lahira.
Sallama da ciyar da abinci suna daga mafifitan ayyuka; Dan falalarsu da bukatuwar mutane garesu a kowanne lokaci.
Da wadannan dabi'un ne kyautatawa take taruwa da fada da aikatawa, kuma ita ce mafi cikar kyautatawa.
Wadannan dabi'un a cikin abinda yake rataya ne na mu'amalantar musulmai a tsakaninsu, akwai wasu dabi'un na mu'amalantar bawa ga Ubangijinsa.
Farawa da sallama abin kebancewa ne tsakanin musulmai, ba'a Farawa kafirai da sallama.
Sahih Al-Bukhari (1/ 12) (12).
Sahih Muslim (1/ 65) (39).
Kari (4)
بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين.
لسليم الهلالي (1/ 604).
مرقاة المفاتيح شرح مشكاة المصابيح.
لعلي القاري (7/ 2936).
An ambata a cikin littattafai
15 Littattafai- TAKAITACCEN BAYANI GAME DA MUSULUNCI KAMAR YADDA YA ZO A CIKIN AL-KR'ANI DA SUNNAR MANZON ALLAHDaga Abdullahi Bin Amr - Allah Ya yarda da su - cewa wani mutum ya tambayi manzon Allah - tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi -: Wane aiki ne yafi alheri a musulunci? ya ce: "Ka ciyar da abinci kuma kayi sallama ga wanda ka sani da
- Hisnul muslim (Garkuwar Musulmi) daga zikirorin Alƙur’ani da Sunnahحصن المسلم«Ka ciyar da abinci, kuma ka yi sallama ga wanda ka sani da wanda baka sani ba»[272].
Kari (13)
- الحديث زاد 4الحديث 4«تُطْعِمُ الطَّعامَ وَتَقْرَأُ السَّلامَ على مَنْ عَرَفْتَ وَمَنْ لَمْ تَعْرِفْ».
- الذكر والدعاء والعلاج بالرقي من الكتاب والسنة"تُطِعم الطعام، وتقرأُ السلام على من عرفت ومن لم تعرف" .
- تحفة الأخيار تحفة الأخيار (ببيان جملة نافعة مما ورد في الكتاب والسنة من الأدعية والأذكار)«تُطْعِمُ الطَّعَامَ، وَتَقْرَأُ السَّلَامَ عَلَى مَنْ عَرَفْتَ وَمَنْ لَمْ تَعْرِفْ» [90]
- رسالة موجزة عن الإسلام كما جاء في القرآن الكريم والسنة النبوية (مشتملة على الأدلة)رِسَالَةٌُ مُوجَزَةٌُ عَنِ الْإِسْلَامِ كَمَا جَاءَ فِي الْقُرْآنِ الْكَرِيمِ وَالسَّنَةِ النَّبَوِيَّة-مشتملة على الأدلة -للحرمين-«تُطْعِمُ الطَّعَامَ، وَتَقْرَأُ السَّلاَمَ عَلَى مَنْ عَرَفْتَ وَمَنْ لَمْ تَعْرِفْ» [54].
- رياض الصالحينرياض الصالحين مع فوائد وهدايات - 3« تُطْعِمُ الطَّعَامَ، وَتَقْرَأُ السَّلامَ عَلىٰ مَنْ عَرَفتَ وَمَن لَمْ تَعْرِفْ ».
- رياض الصالحينرياض الصالحين مع فوائد وهدايات - 5«تُطْعِمُ الطَّعَامَ، وَتَقْرَأُ السَّلامَ عَلىٰ مَنْ عَرَفْتَ وَمَنْ لَمْ تَعْرِفْ».
- ما لا يسع أطفال المسلمين جهله«تُطْعِمُ الطَّعَامَ، وَتَقْرَأُ السَّلَامَ عَلَى مَنْ عَرَفْتَ وَمَنْ لَمْ تَعْرِفْ»[131].
- مشروع المنهج التعليميمادة الحديث مستوى 1«تُطْعِمُ الطّعامَ، وَتَقْرَأُ السّلامَ عَلَى مَنْ عَرَفْتَ وَمَنْ لم تَعْرِفْ»
- مشروع المنهج التعليميمادة الحديث مستوى 1«وَتَقْرَأُ السّلامَ عَلَى مَنْ عَرَفْتَ وَمَنْ لم تَعْرِفْ»
- مشروع المنهج التعليميمادة الدعوة«وَتَقْرَأُ السّلامَ عَلَى مَنْ عَرَفْتَ وَمَنْ لم تَعْرِفْ»
- نبراس طالب (2)نبراس طالب (2) «تُطْعِمُ الطَّعَامَ، وَتَقْرَأُ السَّلاَمَ عَلَى مَنْ عَرَفْتَ وَمَنْ لَمْ تَعْرِفْ»
- نبراس طالب (2)نبراس طالب (2) «تُطْعِمُ الطَّعَامَ، وَتَقْرَأُ السَّلاَمَ عَلَى مَنْ عَرَفْتَ وَمَنْ لَمْ تَعْرِفْ»
- نبراس طالب (2)نبراس طالب (2) «تُطْعِمُ الطَّعَامَ، وَتَقْرَأُ السَّلاَمَ عَلَى مَنْ عَرَفْتَ وَمَنْ لَمْ تَعْرِفْ».