Cewa Annabin Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana cewa a lokacin baƙin ciki: "Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Mai girma kuma Mai haƙuri, babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Ubangijin al'arshi mai girma, babu wani abin bauta da gaskiya sai Allah, Ubangijin sammai, Ubangijin ƙasa, kuma Ubangijin al'arshi mai girma
Daga Ɗan Abbas - Allah Ya yarda da su -
Cewa Annabin Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana cewa a lokacin baƙin ciki: "Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Mai girma kuma Mai haƙuri, babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Ubangijin al'arshi mai girma, babu wani abin bauta da gaskiya sai Allah, Ubangijin sammai, Ubangijin ƙasa, kuma Ubangijin al'arshi mai girma».
أَنَّ نَبِيَّ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ كَانَ يَقُولُ عِنْدَ الْكَرْبِ: «لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ الْعَظِيمُ الْحَلِيمُ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ رَبُّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ رَبُّ السَّمَاوَاتِ وَرَبُّ الْأَرْضِ وَرَبُّ الْعَرْشِ الْكَرِيمِ».
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana cewa a lokacin tsananin baƙin ciki da takaici gareshi: "Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah" babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, "Mai girman" daraja, mai girman sha'ani, a cikin zatinSa da siffofinSa da ayyukanSa, "Mai haƙuri" wanda ba Ya gaggauto da uƙuba ga mai saɓo kai Yana jinkirtata, kuma Zai iya yi masa afuwa tare da iko akansa, Shi ne Mai iko - tsarki ya tabbatar maSa akan kowane abu. "Babu abin bautawa da gaskiya sai Ubangijin al'arshi mai girma" Mahaliccin al'arshi Mai girma. "Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah Ubangijin sammai da ƙasa" kuma Mahaliccin sammai da ƙasa, kuma Mahaliccin kowane abu a cikinsu kuma Mamallakinsa kuma Mai gyara shi , kuma Mai tasarrufi a cikinsa yanda ya so, "Ubangijin al'arshi mai girma" Mahaliccin al'arshi mai girma.
Wajabcin gaggawar komawa zuwa ga Allah da addu'a a lokacin saukar musibu da baƙƙan ciki.
Anso addu'a da wannan zikirin a lokacin baƙin ciki.
Al'arshin al-Rahman wanda Ya daidaita akansa - Maɗaukaki - shi ne mafi ɗaukakar ababen halitta kuma mafi girmansu, haƙiƙa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya siffanta shi da cewa shi mai girma ne.
An keɓanci sammai da ƙasa da ambato; domin cewa sune mafi girman ababen halitta waɗanda ake gani.
AlƊaibi ya ce: Ya fara da wannan yabon ne da ambato dan ya dace da yaye baƙin ciki; domin cewa shi ne mahukuntar tarbiyya, kuma acikinsa akwai Hailala wacce ta ƙunshi tauhidi wanda shi ne asalin tsarkake-tsarkake masu girma, da girman da yake nuni akan cikar iko, da haƙuri wanda yake nuni akan ilimi, dan jahili ba'a tinanin haƙuri ko kyauta daga gare shi , kuma sune asalin siffofin girmamawa.
Sahih Al-Bukhari (8/ 75) (6346).
Sahih Muslim (4/ 2092) (2730).
Sahih Al-Bukhari (8/ 75) (6346).
Sahih Muslim (4/ 2092) (2730).
Kari (24)
بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين.
لسليم الهلالي (2/ 593).
كنوز رياض الصالحين.
لمجموعة من الباحثين (17/ 565).
تطريز رياض الصالحين.
لفيصل آل مبارك (ص821).
شرح رياض الصالحين.
لابن عثيمين (6/ 55).
مرقاة المفاتيح شرح مشكاة المصابيح.
للقاري (4/ 1677).
نزهة المتقين شرح رياض الصالحين.
لمجموعة من الباحثين (2/ 1021).
بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين.
لسليم الهلالي (2/ 593).
كنوز رياض الصالحين.
لمجموعة من الباحثين (17/ 565).
تطريز رياض الصالحين.
لفيصل آل مبارك (ص821).
شرح رياض الصالحين.
لابن عثيمين (6/ 55).
مرقاة المفاتيح شرح مشكاة المصابيح.
للقاري (4/ 1677).
نزهة المتقين شرح رياض الصالحين.
لمجموعة من الباحثين (2/ 1021).
An ambata a cikin littattafai
10 Littattafai- ADDU’A DAGA ALKUR’ANI DA HADISIالدعاء من الكتاب والسنة65- ((Babu wani abin bautawa da gaskiya sai Allah Mai girma Mai hakuri, babu wani abin bautawa da gaskiya face Allah Ubangijin Al’arshi mai girma, babu wani abin bautawa da gaskiya face Allah Ubangijin sammai kuma Ubangijin kasa kuma Ubangi
- ADDU’A DAGA ALKUR’ANI DA HADISIالرقى من الكتاب والسنة"Babu wani abin bautawa face Allah Mai girma Mai hakuri, babu wani abin bautawa face Allah Ubangijin Al’arshi mai girma, babu wani abin bautawa da gaskiya face Allah Ubangijin sammai kuma Ubangijin kasa kuma Ubangijin Al’arshi mai yawan bai
- Hisnul muslim (Garkuwar Musulmi) daga zikirorin Alƙur’ani da Sunnahحصن المسلم«Babu abin bautawa da cancanta sai Allah Mai girma Mai haƙuri, babu abin bautawa da cancanta sai Allah Ubangijin Al’arshi mai girma, babu abin bautawa da cancanta sai Allah Ubangijin sammai kuma Ubangijin ƙasa kuma Ubangijin Al’arshi mai ya
Kari (7)
- الذكر والدعاء والعلاج بالرقي من الكتاب والسنة"لا إله إلا الله العظيم الحليم، لا إله إلا الله ربُّ العرش العظيم، لا إله إلا الله ربُّ السماوات وربُّ الأرض وربُّ العرش الكريم" .
- الذكر والدعاء والعلاج بالرقي من الكتاب والسنة"لا إله إلا الله العظيم الحليم، لا إله إلا الله ربُّ العرش العظيم، لا إله إلا الله ربُّ السماوات وربُّ الأرض وربُّ العرش الكريم" .
- الله -جل جلاله- أنيس المحبين وملاذ القاصدين«لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ العَظِيمُ الحَلِيمُ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ رَبُّ العَرْشِ العَظِيمِ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ رَبُّ السَّمَاوَاتِ وَرَبُّ الأَرْضِ، وَرَبُّ العَرْشِ الكَرِيمِ»
- الله -جل جلاله- أنيس المحبين وملاذ القاصدين«لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ العَظِيمُ الحَلِيمُ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ رَبُّ العَرْشِ العَظِيمِ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ رَبُّ السَّمَاوَاتِ وَرَبُّ الأَرْضِ، وَرَبُّ العَرْشِ الكَرِيمِ»
- الله -جل جلاله- أنيس المحبين وملاذ القاصدين«لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ العَظِيمُ الحَلِيمُ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ رَبُّ العَرْشِ العَظِيمِ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ رَبُّ السَّمَاوَاتِ وَرَبُّ الأَرْضِ، وَرَبُّ العَرْشِ الكَرِيمِ»
- الله -جل جلاله- أنيس المحبين وملاذ القاصدين«لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ العَظِيمُ الحَلِيمُ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ رَبُّ العَرْشِ العَظِيمِ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللهُ رَبُّ السَّمَاوَاتِ وَرَبُّ الأَرْضِ، وَرَبُّ العَرْشِ الكَرِيمِ»
- تطبيق القرآن والأذكارأدعية النبي صلى الله عليه وسلم 65- ((لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ الْعَظِيمُ الْحَلِيمُ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ رَبُّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ رَبُّ السَّمَوَاتِ، وَرَبُّ الْأَرْضِ، وَرَبُّ الْعَرْشِ الْكَرِيمِ))[79].