Ba za ku shiga aljanna ba har sai kun yi imani, Ba za ku yi imani ba har sai kun so junanku, , shin ba na shiryar daku akan abinda idan kun aikata shi za ku so junanku ba? ku yada sallama a tsakaninku
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce:
"Ba za ku shiga aljanna ba har sai kun yi imani, Ba za ku yi imani ba har sai kun so junanku, , shin ba na shiryar daku akan abinda idan kun aikata shi za ku so junanku ba? ku yada sallama a tsakaninku".
«لَا تَدْخُلُونَ الْجَنَّةَ حَتَّى تُؤْمِنُوا، وَلَا تُؤْمِنُوا حَتَّى تَحَابُّوا، أَوَلَا أَدُلُّكُمْ عَلَى شَيْءٍ إِذَا فَعَلْتُمُوهُ تَحَابَبْتُمْ؟ أَفْشُوا السَّلَامَ بَيْنَكُمْ».
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agar shi - ya bayyana cewa ba masu shiga aljanna sai muminai, kuma imani ba ya cika, sannan halin jama'ar musulmai ba ya gyaruwa har sai sashinsu yaso sa shi. Sannan Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agar shi - ya shiryar zuwa mafificin al'amuran da su ne soyayya take gamewa, ita ce yada sallama tsakanin musulmai, wacce Allah Ya sanyata gaisuwa ga bayinSa.
...:
Shiga aljanna ba ya kasancewa saida imani.
Daga cikar imani musulmi ya so wa dan uwansa abinda yake sowa kansa.
An so yada sallama da shinfidata ga musulmai; dan abinda ke cikinta na yada soyayya da aminci tsakanin mutane.
Ba'ayin sallama sai ga musulmi; saboda fadinsa - tsira da amincin Allah su tabbata agar shi -: "A tsakaninku".
Yada sallam Akwai dauke damuwa da kauracewa da gaba ta hanyar yin sallama.
Muhimmancin soyayya tsakanin musulmai, kuma cewa ita tana daga cikar imani.
Ya zo a cikin wani hadisin daban cewa sigar sallama cikakkiya: "Assalamu alaiku warahmatullahi wa barakatuh ", ya isa a ce: "Assalamu alaikum".
Sahih Muslim (1/ 74) (54).
Kari (8)
بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين.
لسليم الهلالي (1/ 129).
تطريز رياض الصالحين.
لفيصل المبارك (ص515).
شرح رياض الصالحين.
لابن عثيمين (4/ 394).
نزهة المتقين شرح رياض الصالحين.
لمجموعة من الباحثين (1/ 661).
An ambata a cikin littattafai
12 Littattafai- TAKAITACCEN BAYANI GAME DA MUSULUNCI KAMAR YADDA YA ZO A CIKIN AL-KR'ANI DA SUNNAR MANZON ALLAH"Ba zaku shiga aljanna ba har sai kunyi imani, kuma ba zaku yi imani ba har sai kunso juna, ba na nuna muku wani abu ba wanda in kuka aikayashi zaku so junanku? ku yaɗa sallama a tsakaninku".
- ABIN ZABOWA DAGA ABIN KASUWANCI MAI RIBA A CIKIN LADAN AIKI NA GARIالمنتقى من المتجر الرابح في ثواب العمل الصالحDaga Abu Huraira - yardar Allah ta tabbata a gareshi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ba za ku shiga Aljanna ba har sai kun yi imani, kuma ba za ku yi imani ba har sai kun so juna, shin ba na sh
- Hisnul muslim (Garkuwar Musulmi) daga zikirorin Alƙur’ani da Sunnahحصن المسلم«Ba za ku shiga Aljanna ba har sai kun yi imani, kuma ba za ku yi imani ba har sai kun so juna, shin ba na shiryar da ku bisa wani abu wanda idan kun aikata shi za ku so juna ba? Ku yaɗa sallama a tsakanin ku»[270].
Kari (9)
- الذكر والدعاء والعلاج بالرقي من الكتاب والسنة"لا تدخلون الجنة حتى تؤمنوا، ولا تؤمنوا حتى تحابوا. أولا أدلكم على شيء إذا فعلتموه تحاببتم؟ أفشوا السلام بينكم" .
- الله -جل جلاله- أنيس المحبين وملاذ القاصدين«لَا تَدْخُلُونَ الجَنَّةَ حَتَّى تُؤْمِنُوْا، وَلَا تُؤْمِنُوْا حَتَّى تَحَابُّوْا، أَوَلَا أَدُلُّكُمْ عَلَى شَيْءٍ إِذَا فَعَلْتُمُوْهُ تَحَابَبْتُمْ؟ أَفْشُوْا السَّلَامَ بَيْنَكُمْ»
- تحفة الأخيار تحفة الأخيار (ببيان جملة نافعة مما ورد في الكتاب والسنة من الأدعية والأذكار)«لَا تَدْخُلُونَ الْجَنَّةَ حَتَّى تُؤْمِنُوا، وَلَا تُؤْمِنُوا حَتَّى تَحَابُّوا، أَوَلَا أَدُلُّكُمْ عَلَى شَيْءٍ إِذَا فَعَلْتُمُوهُ تَحَابَبْتُمْ؟ أَفْشُوا السَّلَامَ بَيْنَكُمْ» [91]
- رسالة موجزة عن الإسلام كما جاء في القرآن الكريم والسنة النبوية (مشتملة على الأدلة)رِسَالَةٌُ مُوجَزَةٌُ عَنِ الْإِسْلَامِ كَمَا جَاءَ فِي الْقُرْآنِ الْكَرِيمِ وَالسَّنَةِ النَّبَوِيَّة-مشتملة على الأدلة -للحرمين-«لَا تَدْخُلُونَ الجَنَّةَ حَتَّى تُؤْمِنُوا وَلَا تُؤْمِنُوا حَتَّى تَحَابُّوا أَوَلَا أَدُلُّكُمْ عَلَى شَيْءٍ إِذَا فَعَلْتُمُوهُ تَحَابَبْتُمْ؟ أَفْشُوا السَّلَامَ بَيْنَكُمْ» [42].
- رياض الصالحينرياض الصالحين مع فوائد وهدايات - 2«وَالَّذِي نَفْسي بِيَدِهِ لا تَدْخُلُوا الجَنَّةَ حَتَّىٰ تُؤْمِنُوا، وَلا تُؤْمِنُوا حَتَّىٰ تَحَابُّوا، أَوَلَا أَدُلُّكُمْ عَلىٰ شَيْءٍ إذَا فَعَلْتُمُوهُ تَحَابَبْتُمْ؟ أَفْشُوا السَّلامَ بَينكم».
- رياض الصالحينرياض الصالحين مع فوائد وهدايات - 5«لا تَدخُلُوا الجَنَّةَ حَتَّىٰ تُؤْمِنُوا، ولا تُؤْمِنُوا حَتَّىٰ تَحَابُّوا، أَوَلا أدُلُّكُمْ عَلَىٰ شيءٍ إذَا فَعَلْتُمُوهُ تَحَابَبْتُمْ؟ أفشُوا السَّلام بَيْنَكُمْ».
- مباحث في أصول الدين1«لا تدخلون الجنّة حتّى تؤمنوا، ولا تؤمنوا حتّى تحابّوا. أولا أدلّكم على شىءٍ إذا فعلتموه تحاببتم؟ أفشوا السّلام بينكم».
- مجموعة زاد التربية الإسلامية (3)، والسيرة النبوية (3)التربية الإٍسلامية -3- «لَا تَدْخُلُونَ الْجَنَّةَ حَتَّى تُؤْمِنُوا، وَلَا تُؤْمِنُوا حَتَّى تَحَابُّوا، أَوَلَا أَدُلُّكُمْ عَلَى شَيْءٍ إِذَا فَعَلْتُمُوهُ تَحَابَبْتُمْ؟ أَفْشُوا السَّلَامَ بَيْنَكُمْ»
- نبراس طالب (2)نبراس طالب (2) «لَا تَدْخُلُوا الْجَنَّةَ حَتَّى تُؤْمِنُوا، وَلَا تُؤْمِنُوا حَتَّى تَحَابُّوا، أَوَلَا أَدُلُّكُمْ عَلَى شَيْءٍ إِذَا فَعَلْتُمُوهُ تَحَابَبْتُمْ؟ أَفْشُوا السَّلَامَ بَيْنَكُمْ»