Babu wani mutum da zai yi mini sallama har sai Allah Ya dawo mini da raina har sai na mayar masa da sallamar
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce:
"Babu wani mutum da zai yi mini sallama har sai Allah Ya dawo mini da raina har sai na mayar masa da sallamar".
«ما مِنْ أحَدٍ يُسلِّمُ علي إلا ردَّ اللهُ عليَّ رُوحي حتى أردَّ عليه السَّلامَ».
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bada labarin cewa shi ana dawo masa da ransa dan ya amsa sallama ga dukkan wanda ya yi masa sallama , daidai ne ya kasance a kusa yake ko a nesa; rayuwar barzahu da ƙabarbura wani al'amari ne na gaibu, babu wanda ya san haƙiƙaninsu sai Allah, Shi Mai iko ne akan dukkan komai.
Kwaɗaitarwa akan yawaita salati da sallama ga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -.
Rayuwar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a cikin ƙabarinsa ita ce mafi cikar rayuwar da mutum zai rayu a cikin barzahunsa, babu wanda ya san haƙiƙaninta sai Allah - Maɗaukakin sarki -.
Hadisin babu wata hujja a cikinsa ga wanda yake faɗin cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana rayuwa kamar yadda muke rayuwa, har ma'abota shirka suke kafa hujja da shi akan neman agaji da shi - tsira da amincin su tabbata agare shi -, kawai ita rayuwa ce ta barzahu.
Sunan Abi Dawud (3/ 384) (2041).
Musnad Ahmad (16/ 477) (10815).
Kari (6)
بهجة الناظرين شرح رياض الصالحين.
لسليم الهلالي (2/ 486).
شرح رياض الصالحين.
لابن عثيمين (5/ 477).
نزهة المتقين شرح رياض الصالحين.
لمجموعة من الباحثين (2/ 964).
An ambata a cikin littattafai
6 Littattafai- TABBATACCAN BAYYANI A KAN YAWANCIN MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA DA KUMA ZIYARA A KAN DORON LITTAFI DA SUNNAHالتحقيق والإيضاح لكثير من مسائل الحج والعمرة والزيارة - النسخة المعتمدة«Babu wani mutum da zai yi mini sallama, har sai Allah Ya dawo mini da raina har sai na mayar masa da sallamar (151)».
- TABBATACCAN BAYYANI A KAN YAWANCIN MAS'ALOLIN HAJJI DA UMRA DA KUMA ZIYARA A KAN DORON LITTAFI DA SUNNAHالتحقيق والإيضاح لكثير من مسائل الحج والعمرة والزيارة - النسخة المعتمدة«Babu wani mutum da zai yi mini sallama, face Allah Ya dawo mini da raina har sai na mayar masa da sallamar ([162])».
Kari (4)
- الذكر والدعاء والعلاج بالرقي من الكتاب والسنة"ما من أحد يُسلمُ عليَّ إلا رد الله علي روحي حتى أرد عليه السلام".
- حصن المسلم من أذكار الكتاب والسنةحصن المسلم«مَا مِنْ أَحَدٍ يُسَلِّمُ عَلَيَّ إِلَّا رَدَّ اللَّهُ عَلَيَّ رُوحِيَ حَتَّى أَرُدَّ عَلَيْهِ السَّلَامَ»[269].
- رسالة في الأذكار1«مَا مِنْ أَحَدٍ يُسَلِّمُ عَلَيَّ إِلَّا رَدَّ اللهُ عَلَيَّ رُوحِي حَتَّى أَرُدَّ عَلَيْهِ السَّلَامَ».
- رياض الصالحينرياض الصالحين مع فوائد وهدايات - 7«ما مِن أحدٍ يُسلِّم عليَّ إلَّا ردَّ اللهُ عليَّ رُوحي حَتَّىٰ أرُدَّ عليه السلام».