الإسلام - نبذة موجزة عن الإسلام (مشتملة على الأدلة)
MUSULUNCI TAKAITACCEN BAYANI GAME DA MUSULUNCI KAMAR YADDA YA ZO A CIKIN AL-KR'ANI DA SUNNAR MANZON ALLAH Littafi ne mai muhimmanci wanda ya ƙunshi taƙaitacen bayani game da musulunci da yake bayyana mafi muhimmancin tushensa da koyarwarsa da kyawawunsa wanda aka samo su daga tushe na asali shi ne al-Kur'ani mai girma da sunnar annabi, littafin abin fuskantarwa ne ga baki ɗayan baligai daga musulmai da waɗanda ba musulmai ba da yarukansu a kowane zamani da wuri duk da saɓanin yanayi da halaye. (Kwafi ne da yake ƙunshe da dalilai daga al-Kur'ani mai girma da sunnar Annabi) 1-Musulunci shi…
This PDF is generated automatically from the book's text; its layout may differ from the printed edition.
Ba a sami abun ciki ba