21 : 107 وَمَآ أَرۡسَلۡنَٰكَ إِلَّا رَحۡمَةٗ لِّلۡعَٰلَمِينَ Kuma ba Mu aike ka ba fãce dõmin wata rahama ga talikai.