Skip to content
الإسلام - نبذة موجزة عن الإسلام (مجردة من الأدلة)

الإسلام - نبذة موجزة عن الإسلام (مجردة من الأدلة)

Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin ƙai. MUSULUNCI Taƙaitaccen saƙo game da Musulunci kamar yadda yazo cikin Al-Kur'ani da Sunnanr Annabi (Kwafin da babu Nassoshi a cikin) [1] [1] Ana iya samun wani kwafin na wannan saƙon wanda yake haɗe da dalilai daga Al-Kur'ani da hadisan Annabi kan kowace Mas'ala a cikin sa, don karantawa jeka wannan shafin: https://islamhouse.com/ar/books/2830071. Saƙo ne mai muhimmanci wanda ya ƙunshi taƙaitaccen bayani game da Musulunci, yana bayyana mafi muhimmancin tushensa da koyarwarsa da kyawawunsa wanda aka samosu daga tushe na asali shine Al-Kur'ani Mai girma da…

0%
Font size

Ba a sami abun ciki ba