79 : 27 ءَأَنتُمۡ أَشَدُّ خَلۡقًا أَمِ ٱلسَّمَآءُۚ بَنَىٰهَا Shin, kũ ne mafi wuyar halitta ko sama? Allah Ya gina ta.