Skip to content
Taƙaitaccen Saƙo Zuwa ga Mulhidi

Taƙaitaccen Saƙo Zuwa ga Mulhidi

Wani taƙaitaccen saƙo ne zuwa ga mulhidi, wanda yake yi wa hankali magana cewa lallai daidaici da tsarin wannan duniyar yana kore faruwarta katsahan, kuma yana nuni akan wani Mahalicci Gwani. To shin zai yiwu a hankalce a ce duk wannan ya faru ne daga rashi? Dan haka ka buɗe zuciyarka don yin tunani da lura, kuma ka yi bincike akan gaskiya, domin za ka iya samun wani haske a ciki wanda zai shiryar da kai.

Harshe: lang_ha
Shiryawa: Kwamitin ilimi Na Cibiyar Hidimar Bayanan Addinin Musulunci A Cikin Harsuna Daban Daban.
Siga: 2.0
Download PDF 294 KB

This PDF is generated automatically from the book's text; its layout may differ from the printed edition.

0%
Font size