Skip to content
صفة العمرة

صفة العمرة

SIFFAR UMARA (TAƘAITACCEN SHARHI A AIKACE) Yaya zakayi Umrah? ( Bidiyon koyarwa a sauƙaƙaƙƙe). Bidiyo ne da ke bayanin ayyukan Umara a jere tun daga harama har zuwa tahalluli, da usulubi a sauƙaƙe kuma a bayyane, kalli bidiyon ka koyi yadda zaka gudanar da umararka cikin sauƙi da kuma inganci. SIFFAR UMARA Yana wajaba a kan wanda ya yi nufin yin Umarah ya yi harama daga miƙatin da aka iyakance masa. Miƙatai: Su ne wuraren da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ayyanasu Domin wanda ya yi nufin Hajji ko Umarah ya yi harama daga wurinsu. Duk wanda ya wuce ta ɗaya daga…

0%
Font size