Skip to content
AƘIDA INGANTACCIYA DA ABINDA YAKE KISHIYANTARTA

AƘIDA INGANTACCIYA DA ABINDA YAKE KISHIYANTARTA

SAƘO NA FARKO Wallafar: Babban Malami Godiya ta tabbata ga Allah Shi kaɗai, tsira da aminci su tabbata ga wanda babu wani annabi a bayansa, da alayen sa da sahabban sa. Bayan haka: A yayin da ingantacciyar aƙidah ta kasance ita ce asalin Musulinci, kuma tushen addini, sai na ga cewa yana daga abu mai muhimmanci yin magana akan wannan batun, da kuma yin rubutu da wallafa domin bayaninsa da kuma fayyace shi.

0%
Font size