7 : 118 فَوَقَعَ ٱلۡحَقُّ وَبَطَلَ مَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ Gaskiya ta auku, kuma abin da suke aikatãwa ya ɓãci.