Skip to content
الإسلام دين رب العالمين

الإسلام دين رب العالمين

Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin ƙai. Musulunci addinin Ubangijin talikai ne. Wanene Ubangijin ka? Wannan itace mafi girman tambaya a cikin samammu; kuma shine mafi muhimmancin tambayar da sanin amsarta yake wajaba akan mutum. Ubangijinmu Shi ne wanda ya halicci sammai da kasa, ya kuma saukar da ruwa daga sama, sai ya fitar daga wannan ruwan nau’ukan‘ya’yan itatuwa da bishiyoyi abin ci a garemu da dabbobin da muke ci. Shi ne wanda ya haliccemu ya kuma halicci iyayammu, ya halicci kowanne abu, shi ne wanda ya sanya dare da rana, shi kuma ya sanya dare lokacin bacci da hutu, yini kuma lokacin…

0%
Font size