Skip to content
MUSULUNCI ADDININ MANZANNIN ALLAH

MUSULUNCI ADDININ MANZANNIN ALLAH

Littafin: “MUSULINCI ADDININ MANZANNIN ALLAH” ne, a dunkule yana kunshe da tsantsar addini a Tauhidi, domin kadaita Allah, mutum yana yin imani da Allah shi kadai, Kwal, da kuma (annabi) Muhammad tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, cikamakin annabawa, kuma ya kafa tsarin adalci da daidaito, ya yi imani da Mala’iku da ranar Alkiyama, shi kuma addini ne na tunani da hankali, wanda yake kira ga mika wuya ga Allah gaba daya, wanda yake tabbatar da kwanciyar hankali a duniya da lahira.

Harshe: lang_ha
Shiryawa: Kwamitin ilimi wanda harkokin addini a Masallacin Harami da Masallacin Annabi ke jagoranta.
Siga: 3.0

These files are generated automatically from the book's text; their layout may differ from the printed edition.

0%
Font size