Skip to content
WA YA HALICCI HALITTU? WA YA HALICCE NI ? KUMA SABODA ME ?

WA YA HALICCI HALITTU? WA YA HALICCE NI ? KUMA SABODA ME ?

Shin Ina kan hanya ta daidai ? Wa ya halicci sammai da kasa da abinda ke tsakanin su na halittu masu girma wadanda ba’a iya gane yawansu? Wa ya kera wannan gwanannan tsarin a sama ko a kasa ? Wa ya halicci mutum ya kuma ba shi ji da gani da hankali? Ya sanya shi mai iko akan tsururutar wasu ilimai da gane hakikanin abubuwa ?

0%
Font size