Skip to content
TAƘAITACCEN SHARHIN LAFUZZAN KIRAN SALLAH

TAƘAITACCEN SHARHIN LAFUZZAN KIRAN SALLAH

Taƙaitaccen littafin SHARHIN LAFUZZAN KIRAN SALLAH, shi izina ne akan taƙaice littafin SHARHIN LAFUZZAN KIRAN SALLAH, inda yake ƙunsar kalmomin kiran sallah, sai ya yi musu sharhi sharhi irin na imani, yana mai bayyanar da muhimmancinsa a bangaren aƙidah da kuma tarbiya. Haka kuma yana bijiro da kalmomin kiran sallah yana bayyana abin da suke nufi dalla-dalla, tun daga girmama Allah da shaidar Tauhidi da Manzanci, har zuwa kira zuwa ga sallah da kuma (kira zuwa ga) rabauta, har zuwa rufewa da Kabbara da kuma Tauhidi, da salo mai tasiri.

0%
Font size