Skip to content
يومي الأول في الإسلام

يومي الأول في الإسلام

RANATA TA FARKO A MUSULUNCI Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. GABATARWA Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, wanda ya aiko Annabin Sa Muhammad - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - rahama ga talikai, ina shaidawa cewa babu abin bautawa da gaskiya sa Allah, Shi kaɗai yake, ba Shi da abokin tarayya, Ubangijin jama'ar farko da na ƙarshe, kuma ina shaidawa cewa (Annabi) Muhammad bawan Sa ne, kuma Manzan Sa ne, cikamakin AnnabAwa da Manzanni - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - aminci mai yawa har zuwa ranar sakamako, bayan haka: Mutane gaba ɗaya suna bincike akan farin…

Harshe: lang_ha
Shiryawa:
Siga: 1.0
Download PDF 525 KB

This PDF is generated automatically from the book's text; its layout may differ from the printed edition.

0%
Font size