96 : 1 ٱقۡرَأۡ بِٱسۡمِ رَبِّكَ ٱلَّذِي خَلَقَ Ka yi karatu da sunan Ubangijinka, wanda Ya yi halitta.