لَآ أُقۡسِمُ بِيَوۡمِ ٱلۡقِيَٰمَةِ
Bã sai Nã yi rantsuwa da Rãnar ¡iyãma ba.
- Wasu na fassarawa: lna rantsuwa da Rãnar Ƙiyama. A ganina, da tabbatar da rantsuwar da kuma kore ta duka ɗaya ne, maƙasũdi dai jan hankalin mai karãtu ga abin da yake a ciki, na hikimar Allah.