75 : 33 ثُمَّ ذَهَبَ إِلَىٰٓ أَهۡلِهِۦ يَتَمَطَّىٰٓ Sa'an nan, ya tafi zuwa ga mutãnensa, yana tãƙama.