75 : 30
إِلَىٰ رَبِّكَ يَوۡمَئِذٍ ٱلۡمَسَاقُ
Zuwa ga Ubangijinka, a rãnar nan, magargaɗa take.
Explanation & meanings · 1
- Ranar kora mutane, kamar ana gargaɗa tumãki, zuwa ga tsayuwa a gaba ga Allah, dõmin hisabi.
Aya 30 of القِيَامة (75 : 30). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.
إِلَىٰ رَبِّكَ يَوۡمَئِذٍ ٱلۡمَسَاقُ
Zuwa ga Ubangijinka, a rãnar nan, magargaɗa take.