Skip to content
القِيَامة /

Aya 1

75 : 1

Aya 1 of القِيَامة (75 : 1). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

القِيَامة Ayoyi 40
75 : 1

لَآ أُقۡسِمُ بِيَوۡمِ ٱلۡقِيَٰمَةِ

Bã sai Nã yi rantsuwa da Rãnar ¡iyãma ba.

Explanation & meanings · 1
  1. Wasu na fassarawa: lna rantsuwa da Rãnar Ƙiyama. A ganina, da tabbatar da rantsuwar da kuma kore ta duka ɗaya ne, maƙasũdi dai jan hankalin mai karãtu ga abin da yake a ciki, na hikimar Allah.