Skip to content
القِيَامة /

Aya 2

75 : 2

Aya 2 of القِيَامة (75 : 2). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

القِيَامة Ayoyi 40
75 : 2

وَلَآ أُقۡسِمُ بِٱلنَّفۡسِ ٱللَّوَّامَةِ

Bã sai Nã yi rantsuwa da rai mai yawan zargin kansa ba.

Explanation & meanings · 1
  1. Kowane rai na zargin kansa idan bai yi aikin alheri ba, ko kuma bai yi fiye da wanda ya yi ba, ko kuma bai aikata wanda ya fi kyãwo ba a lokacin aikinsa.