75 : 35 ثُمَّ أَوۡلَىٰ لَكَ فَأَوۡلَىٰٓ Sa'an nan, wata halaka tã tabbata a gare ka dõmin tã fi dãce wa.