Skip to content
NI MUSULMI NE

NI MUSULMI NE

Wanan maƙalar ta yi bayanin abubuwan da ake son a fahimta game da Musulunci, da wanene Musulmi, da kuma yadda zaka kasance Musulmi na haƙiƙa, kamar yadda ta ƙunshi ambaton kyawawan abubuwa na Musulunci da sashen ladubba da ɗabi'u masu daraja, da matsayin 'ya mace, da haƙƙoƙin ɗan uwa da maƙwabci da al'umma baki ɗaya. Haka nan ta yi bayanin cewa Musulunci yana umarta da kira zuwa ga dukkanin abubuwa kyawawa, kuma ba ya hani face daga dukkanin abubuwa munana.

Harshe: lang_ha
Shiryawa: Kwamitin ilimi a ƙarƙashin jagorancin harkokin addini a Masallacin Harami da Masallacin Annabi.
Siga: 1.0
Download PDF 252 KB

This PDF is generated automatically from the book's text; its layout may differ from the printed edition.

0%
Font size