Skip to content

أبي بن كعب بن قيس بن عبيد الأنصاري

الإسم

Ubayyu dan Ka’abah dan Kais dan Ubaid

اسم الشهرة

Ubaiyu Bin Ka'ab Allah ya yarda da shi

نبذة مختصرة

Abu Munzir, kuma Abu Tufail, Ubayyu dan Ka’abah dan Kais dan Ubaid Al’ansari daga Khazraj, sahabi ne mai girma, yana cikin malaman sahabbai, Umar ya ce: Ubayyu shugaban Musulmai ne, kuma Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Ya kai baban Munzir ! Ko kasan wacce aya ce mafi girma a cikin Littafin Allah ))? Ya ce: Sai na ce: Allah ne da Manzon da suka mafiya sani: Ya ce: Ya baban Munzir ko kasan wacce aya ce take tare da kai mafi girma))? Ya ce: Na ce: Allah babu abin bautawa da gaskiya sai shi, rayayye kuma tsayayye (Ayatul Kursiyy) ya ce: Sai ya buga kirji na: ((Wallahi Allah zai saukaka maka ilimi ya baban Munzir)). Kuma annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce da shi: Lalle Allah ya umarce ni in karanta maka ((Wadanda suka kafirta ba su kasance ba cikin wadanda aka ba littafi …) ya ce: Kuma ya anbaceni, ya ce: Eh)). Sai ya fashe da kuka. An yi sabani a shekarar da ya rasu sabani mai yawa, 19, ko 20, aka ce:32.

المراجع

Kari (1)
Sahih Al-Bukhari (5/ 36، ح3809)، صحيح مسلم (1/ 550، ح799)، (1/ 556، ح810)، الطبقات الكبرى لابن سعد (3/378)، أسد الغابة (1/ 57)، تقريب التهذيب (ترجمة 283)، الإصابة (3/378)، تهذيب الأسماء واللغات (1/108)، الأعلام للزركلي (1/82).