Skip to content

إبراهيم بن موسى بن محمد اللخمي

الإسم

Ibrahim dan Musa dan Muhammad Allukhami

اسم الشهرة

Mutumin Shadabah

نبذة مختصرة

Ibrahim dan Musa dan Muhammad Abu Is’hak Allukhami Algharnati wanda ya shahara da Asshatibi, alkunyarsa wacce aka san shi da ita Abu Is’hak, masanin Fikihu ne kuma masanin Usul ne da Tafsir, abinda ya shahara shi ne an haife shi a Ghirnadah, dalilin haka kuwa lalle Imam Shatibi ya rayu, ya kuma tashi a nan, ba’a san cewa ya fita daga nan ba, dalilin da ya sa bai yi tafiye tafiye ba shi ne, daman tafiye tafiyen malamai ta kasance ne domin neman Ilimi, Amma shi Shatibi ilimin ya kasance anan garin na shi, ya rasu shekara ta 790, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الأعلام للزركلي (1/75) هدية العارفين (1/18).