Skip to content

العباس بن عبد المطلب بن هاشم

الإسم

Abbas dan abdul mudallabi dan Hashim

اسم الشهرة

Abul fadhl Al-Abbas Bin AbdulMutallib - Allah ya yarda da shi-

نبذة مختصرة

Abul Fadal, Abbas dan abdul mudallabi dan Hashim dan abdu manaf bakuraishe bahashime, sahabi mai daraja, shi ne baffan Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, an haife kafin (haihuwar) Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da shekara biyu, kula da shayar da alhazai ta kasance a hannun sa tun zamanin Jahilyyah da kula da Ka’abah, ya halarci bai’atul Akabah tare da mutanan Madina akafin ya musulunta, ya halarci Badar tare da mushirikan akan tilas, sai aka ribace shi ya kuma fanshi kansa, ya kuma fanshi dan dan uwansa Akilu dan Abu Dalib, sai ya koma Makkah, ana cewa ya musulunta amma ya boyewa mutanansa, sai ya kasance yana rubutowa annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi labarai, sannan ya yi hijira kafin bude Makkah da kadan, ya harci bude Makkah ya kuma je Hunanin ya kuma tsaya (bai gudu ba), annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Duk wanda ya cutar da Abbas to ya cutar da ni, domin baffan mutum dan uwan babansa ne”. Ya rasu shekara ta 32, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (4/ 3) الكنى والأسماء للإمام مسلم (2/ 673) تاريخ دمشق لابن عساكر (26/ 273) الأعلام للزركلي (3/262) الإصابة في تمييز الصحابة (3/511).