Skip to content

أبو هريرة عبد الرحمن بن صخر الدوسي

الإسم

Abu Hurairah, Abdurahim dan Sakhar mutumin Daus

اسم الشهرة

Abu Huraira Abdurrahman Bin Sakhr Al-Dausi -Allah ya yarda da shi-

نبذة مختصرة

Abu Hurairah, Abdurrahman dan Sakhar daga Daws, Ibnu Abdul Barr ya ce: (Sun yi sabani akan sunan Abu Hurairah da sunan baban shi sabani mai yawa ba’a iya tattaro ko a rike su a Jahilyyah ne ko Musulinci), Shabi ne mai girma, shi ne majinginar Musulunci ya fi sahabbai yawan Hadisai, ya kasance a rana yana Tasbihi kafa 12,000, ya shugabanci Madina sau da dama, ya rasu shekara ta 57, ko 59, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
أسماء من يعرف بكنيته لأبي الفتح الأزدي (ص: 61)، تقريب التهذيب (ترجمة 8426)، الاستيعاب (4/ 323)، رجال صحيح مسلم (2/ 403)، تهذيب الأسماء واللغات (2/ 270)، الوافي بالوفيات (18/ 91)، الأعلام للزركلي (3/ 308).