Skip to content

الطفيل بن عمرو بن طريف بن العاص

الإسم

Dufailu (Tufailu) dan Amru dan Darif dan Ās

اسم الشهرة

Dufailu Dan Amru daga Daus, Allah ya yarda da shi

نبذة مختصرة

Dufailu dan Amru dan Darif dan As dan Sa’alabata daga Daus, sahabi ne mai daraja, ya zo wurin Manzon Allah- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -sai ta ce: Ya Ma’aikin Allah, lalle Daus (kabilarsa) ta tafka laifi, ka roki Allah ya halakar da su, sai (Ma’aikin Allah) ya ce: ((Ya Allah ka shiryar da Daus)). Ya musulunta a Makkah, sai ya koma garinsu, sannan ya sami Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi a Umarar da ya rama (maimakon ta Hudaibiya), ya halarci fathu Makkah, ya rasu shekara ta 11, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (4/ 179) الاستيعاب في معرفة الأصحاب (2/ 757) الإصابة في تمييز الصحابة (3/ 422) الأعلام للزركلي (3/227)