Skip to content

حاطب بن أبي بلتعة اللخمي

الإسم

Hadib dan Abu Balta’ah allukhami

اسم الشهرة

Hadib dan Abu Balta’ah

نبذة مختصرة

Hadib dan Abu Balt’ah dan Amr dan Uwaimir dan Salamah Allukhami, yana da kawance da Banu Asad dan abdil uzzah, an hadu akan ya halarci Badar, ya zo a Hadisi, wani bawa na Abu Balta’ah ya kawo koken Hadib, sai ya ce; Ya Ma’aikin Allah, tabbas Hadib sai ya shiga wuta. Sai (annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ) ya ce: A’a, domin ya halarci Badar da Hudaibiyyah, sai Hadib ya ce: Wallahi ban taba kokwanto danga ne da Allah ba tunda na musulunta, saidai ni na kasance mutum ne bako , ina da ‘ya’ya da ‘yan uwa a Makkah, ya fadi hakan ne yana bada hanzari akan wasikar sa ga mutanan Makkah yana ba su labarin harin da Ma’aikin Allah- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- zai kai, a wannan ne fadin Allah madaukakin sarki ya sauka: Ya ku wadanda kuka yi imani ! Kada ku riki makiyana makiyanku masoya”. Ayah. Ya rasu a shekara ta 30 bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (3/ 84) الاستيعاب في معرفة الأصحاب (1/ 312) تاريخ الإسلام (2/ 183) الأعلام للزركلي (2/ 159)