Skip to content

جويرية بنت الحارث بن أبي ضرار

الإسم

Juwairiyyah ‘yar Haris dan Abu Darar

اسم الشهرة

Juwairiyya Yar Haris Allah ya yarda da ita

نبذة مختصرة

Nana Juwairiyyah diyar Haris dan Abu Darar Alkuza’iyyah Daga Banu Mustalik, Uwar Muminai, Ma’aikin Allah ya aureta shekara ta biyar ko (bayan hijira) sunanta ya kasance Barrah, sai annabi- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya canza shi, ta rasu a shekara ta 56, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
معرفة الصحابة لابن منده (ص: 962) معرفة الصحابة لأبي نعيم (6/ 3229) أسد الغابة (7/ 57) الأعلام للزركلي(2/148)