Skip to content
العَصر /

Aya 1

103 : 1

Aya 1 of العَصر (103 : 1). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

العَصر Ayoyi 3
Sura · العَصر
Hausa · Gummi
103 : 1

وَٱلۡعَصۡرِ

Ina rantsuwa da zãmani.

Explanation & meanings · 1
  1. Wasu suna fassarawa da lokacin sallar La'asar da kuma marece. A kõwane dai, an bai wa lokaci muhimmanci, zãmani yana yanke wanda bai yanke shi ba. ba ya halatta ga mutum wata mudda ta zãmani ta wuce shi bai san amfãnin da ya sãma wa kansa a cikinta ba, kuma kõme ya sãmu idan ba addini ba ne, to, hasãrace.