أسامة بن زيد بن حارثة الكلبي
الإسم
Usamatu dan Zaidu dan Harisatu Alkalbi
اسم الشهرة
Usama Bin Zaid Bin Haritha- Allah ya yarda da su-
نبذة مختصرة
Usamatu dan Zaidu dana Harisa dan Sharahilu dan abduluzzah dan Umru’ul Kais Alkalbi, sahabi ne mai daraja, bararre kuma babban mutum, son Ma’aikin Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma dan sonsa kuna baransa ne dan baransa, annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya shugabantar da shi a rundunar sojoji domin yakar Sham, a rundunar kuma akwai Umar da manyan shabbai, bai tafi Sham din ba har Manzon Allah tsira da amincin Allah tabbata a gare shi ya yi wafati, sai Sayyidina Abubakar ya yi saurin aika su, ya tabbata daga Usama ya ce: Annabi tsira da amincin Allah tabbata a gare shi ya kasance yana daukata ni da Hussaini sai ya ce: ((Ya Allah lalle ni ina son su (Ya Allah) ka so su)), ya rasu a shekara ta 54, bayan hijira.