Skip to content

أروى بنت الحارث بن عبد المطلب القرشية

الإسم

Arwa diyar Haris dan AbdulMudallabi bakuraisha

اسم الشهرة

Arwa diyar Haris Allah ya yarda da ita

نبذة مختصرة

Arwa diyar Haris dan AbdulMudallabi bakuraishiya, diyar baffan Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, kuma ‘yar Uwar Abu Sufyan dan Haris, ta shahara da fasaha, Ibnu Sa’ad ya anbaceta cikin sahabbai mata, ta rasu kusan shekara ta 50, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
طبقات ابن سعد (8/40)، الإصابة في تمييز الصحابة (8/7)، الأعلام للزركلي (1/290).