Skip to content

أسماء بنت عميس الخثعمية

الإسم

Asmau diyar Umais bakhas’ama

اسم الشهرة

Asmaa'u Bint Umais Allah ya yarda da ita

نبذة مختصرة

Asmau diyar Umais dan Ma’ad - Ma’abad - dan Haris Bakhas’amah, ana mai alkunya da Ummu Abdullah, sahabiya ce mai daraja, ‘yar uwar Maimuna diyar Haris ta uwa, ta kasance matar Ja’afar dan Abu Dalib, sai ya rasu, sannan Abubakar Siddik ya aureta ya rasu, sai Aliyu dan Abu Dalib ya aureta ta haihu da su, ta yi hijira zuwa Habasha sannan kuma zuwa Madina, shi ya sa ake ce mata ma’abociyar hijira biyu, ta rasu bayan Aliyu.

المراجع

Kari (1)
الاستيعاب في معرفة الأصحاب (4/1784)، أسد الغابة (7/12)، تهذيب الأسماء واللغات (2/330)، سير أعلام النبلاء (2/282)، الأعلام للزركلي (1/306).