Skip to content

أسماء بنت أبي بكر الصديق

الإسم

Asma’u diyar Abubakar Siddik

اسم الشهرة

Asmaa'u Diyar Abubakr - Allah ya yarda da su-

نبذة مختصرة

Ita ce Ummu Abdullah, Asma’u diyar Abubakar dan Abdullah dan Abu Kuhafah Usman bataima, sahabiya ce mai daraja, ita ce ‘yar Abubakar Siddik, kuma matar Zubairu dan Awwam, mahaifiyar Abdullah dan Zubair, ‘yar'uwar Uwar Muminai Nana Aisha babanta, ana sabunta da mai mayafi biyu, kuma karahan matan da suka yi hijira wajan rasuwa, ta ruwaito Hadisai da dama, kuma Allah ya yi mata nisan kwana ta makance a karahen rayuwarta, ta rasu a shekara ta 73, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
معرفة الصحابة (ص 982)، الهداية والإرشاد (2/847)، الوافي بالوفيات (9/36)، الأعلام للزركلي (1/305).