تميم بن أوس بن خارجة الداري
الإسم
Tamim dan Aus dan Kharijah Addari
اسم الشهرة
Abu Ruqayya Tamim Dan Aus Al-dari - Allah ya yarda da shi-
نبذة مختصرة
Tamim dan Auws dan Harisah, kuma an ce: dan Kharijah da Suud, aka ce: Sawad dan Juzaima dan Zira’a dan Adiyy dan Addar, Abu Rukayya Addari, sahabi ne mai daraja, ya kasance Kirista sai ya zo Madina, sai ya musulunta, ya anbatawa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- labarin Jassasa da Jujal sai Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya yi bayanin hakan daga wurinsa akan minbari, an lissafa hakan cikin darajojin sa, yana da yawan sallar dare, ya yi sallar dare da aya guda har gari ya waye, ita: "a'a wadanda suka tsururuci munanan ayyuka sun zaci, Mu sanyasu kamar wadanda suka yi imani kuma suka yi ayyuka na gari sukance dai-dai (a duniya da lahira) a rayuwarsa da mutuwarsu, abinda suke hukuntarwa ya munana (21) " Al-jasiyah: ya rasu a shekara ta 40.