Skip to content

ثابت بن الضحاك بن خليفة الأشهلي

الإسم

Sabitu dan Dahhaka dan Khalifa Al’ashhali

اسم الشهرة

Thabit Bin Dhahak- Allah ya kara yarda a gare shi

نبذة مختصرة

Sabitu dan Dahhak dan Khalifa dan Sa’a labarta mutumin Madina Al’ashhali, ya halarci Hudaibiyya ya kasance a bayan Ma’aikin Allah- tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi a ranar Khandak, kuma dan jagora zuwa Hamara’ar Asad, ya askance cikin wadanda suka yi caffa (Mubaya’a) a karkashin bishiya, ya rasu a shekarar 45, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
مشاهير علماء الأمصار (ص: 68) الاستيعاب في معرفة الأصحاب (1/ 205) الوافي بالوفيات (10/ 282) الأعلام للزركلي (2/ 98).