Skip to content

جابر بن عبد الله بن عمرو بن حرام

الإسم

Jabir dan Abdullahi dan Amru dan Haram.

اسم الشهرة

Jabir Dan Abdullah - Allah ya yarda da shi -

نبذة مختصرة

Jabir dan Abdallah dan Haram mutumin Madina Assulami, sahabi ne mai daraja, kuma daya daga cikin marawaita daga annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi hadisai masu yawa. Jama’a masu yawa cikin Sahabbai sun ruwaito daga gare shi, kuma shi da Baban shi sahabbai ne, ya zo a ingantacce cewa, ya halarci Akabah, ya kuma ce: Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi -ya yi yaki shirin da daya da kansa, kuma na halarci goma sha tara daga cikinsu, Jabir ya rasu bayan shekara saba’in, ya yi tsawon rai, kuma ya yi wasiyya kada Hajjaj dan Yusuf ya yi masa sallah.

المراجع

Kari (1)
الطبقات لخليفة بن الخياط (ص: 172) التاريخ الكبير للبخاري (2/ 207) الكنى والأسماء للإمام مسلم (1/ 466) معجم الصحابة لابن قانع (1/ 136) الأعلام للزركلي (2/104)