23 : 1
قَدۡ أَفۡلَحَ ٱلۡمُؤۡمِنُونَ
Lalle ne, Mũminai sun sãmi babban rabõ.
Explanation & meanings · 1
- Mũminai su ne waɗanda suke da siffõfin da aka jeranta a cikin ãyõyĩn da ke biye daga ta 2 zuwa ga ta 9.
Aya 1 of المؤمنُون (23 : 1). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.
قَدۡ أَفۡلَحَ ٱلۡمُؤۡمِنُونَ
Lalle ne, Mũminai sun sãmi babban rabõ.