Skip to content

أم حرام بنت مِلْحان بن خالد الأنصارية

الإسم

Ummu Haram diyar Milhan dan Khalid mutumiyar Madina.

اسم الشهرة

Ummu Haram diyar Milhan, Allah ya yarda da ita

نبذة مختصرة

Ummu Haram diyar Milhan dan Khalid dan Yazid dan Haram dan Jundub mutumiyar Madina, ya tabbata daga Anas daga Ummu Haram diyar Milhan ta kasance inna ce ga reshuffled (Anas) lalle Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce a gidanta sai ya farka yana dariya sai ya ce: ((An bijiromin da matafiya a cikin teku kore daga al’umma ta kamar sarakuna akan karaga)), ta ce : Sai na ce: Ya Ma’aikin Allah ka roka mini Allah ya sanya ni cikinsu, sai ya yi bacci, sai ya farka yana dariya, sai nace: Ya Ma’aikin Allah me ya sanya ka dariya ? Sai ya ce: ((An bijiromin da matafiya a cikin teku kore daga al’umma ta kamar sarakuna akan karaga)), ta ce: Ya Ma’aikin Allah ka roka min Allah ya sanyani cikinsu, sai ya ce: ((Ke kina cikin na farko)). Sai (Anas) ya ce: Sai Ubadatu dan Samit ya aureta , sai ya fita (zuwa yaki da ita) lokacin da ya tsallaka teku, sai ta hau dabba sai ta fado, sai dabbar ta taka ta, sai ta kasheta, shekara ta 27, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
الطبقات الكبرى (8/ 319)، معرفة الصحابة لأبي نعيم (6/ 3479)، الاستيعاب في معرفة الأصحاب (4/ 1931)، أسد الغابة (7/ 304)، الأعلام للزركلي (2/172).