Skip to content

الحسين بن علي بن أبي طالب

الإسم

Alhussain dan Aliyu dan Abu Dalib

اسم الشهرة

Alhussaini dan Aliyu

نبذة مختصرة

Alhussain dan Aliyu dan Abu Dalib bahashime, Abu Abdullahi, jika kuma shahidi, dan Fadima Zahra’s, an haife shi a Midina shekara ta 4, ya zo a Hadisi (Hassan da Hussaini su ne shigabannin samarin aljanna), ya rayu a gidan annabta, an kashe shi a zamanin Yazidu dan Mu’awiya shekara 61, bayan hijira.

المراجع

Kari (1)
فتح الباب في الكنى والألقاب (ص: 457) الهداية والإرشاد في معرفة أهل الثقة والسداد (1/ 169) تاريخ دمشق لابن عساكر (14/ 121) أسد الغابة (1/496) الأعلام للزركلي(2/ 243)