Skip to content
Jerin Surori /

التِّين

التِّين is chapter 95 of the Quran and has 8 verses. This page presents it in full in the Uthmani script, with a verse-by-verse translation of its meaning.

8 Ayoyi Lambar Sura 95
Je zuwa aya
Hausa · Gummi
بِسْمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحْمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ

وَٱلتِّينِ وَٱلزَّيۡتُونِ

Inã rantsuwa da Attinu da Azzaitũn.

Explanation & meanings · 1
  1. Ibn Abbas ya ce: 'Attinu shi ne masallacin Nuhu a kan Judiyyi, Azzaitun Masallacin Baitil Muƙaddas.'.

وَطُورِ سِينِينَ

Da Dũr Sĩnĩna.

Explanation & meanings · 1
  1. Dutsen da Allah Ya yi magana da Musa a kansa. Ma'anarsa dutse mai albarka sabõda itacen da ke kansa.

وَهَٰذَا ٱلۡبَلَدِ ٱلۡأَمِينِ

Da wannan gari amintacce.

Explanation & meanings · 1
  1. Gari amintacce shi ne Makkah.

لَقَدۡ خَلَقۡنَا ٱلۡإِنسَٰنَ فِيٓ أَحۡسَنِ تَقۡوِيمٖ

Lalle ne, Mun halitta mutum a cikin mafi kyawon tsayuwa.

ثُمَّ رَدَدۡنَٰهُ أَسۡفَلَ سَٰفِلِينَ

Sa'an nan, Muka mayar da shi mafi ƙasƙantar masu rauni