Skip to content
اللَّيل /

Aya 6

92 : 6

Aya 6 of اللَّيل (92 : 6). This page carries the verse in the Uthmani script with a translation of its meaning, at a stable URL that can be cited on its own.

اللَّيل Ayoyi 21
92 : 6

وَصَدَّقَ بِٱلۡحُسۡنَىٰ

Kuma ya gaskata kalma mai kyãwo.

Explanation & meanings · 1
  1. Kalma mai kyãwo ita ce Kalmar shahãda da abin da ta ƙunsa na addinin Musulunci, wanda yake yinsa kamar yadda Allah Ya ce, ta hanyan Manzon Sa, shi ne taƙawa.